Zobrazeno 1 - 10
of 10
pro vyhledávání: '"Abu-Ubaida Sani"'
Autor:
Adamu Rabi’u Bakura, Abu-Ubaida Sani
Publikováno v:
Tasambo Journal of Language, Literature, and Culture. 2:98-106
Kafin tsarin mulkin dimokuraɗiyya, al’amarin ilimin al’umma ɗungurungum a hannun sarakuna yake. Bunƙasar ilimi ko komabayan hakan ya ta’allaƙa ne ga jajircewar sarki da muƙarrabansa a wannan fannin. Ƙudurin wannan maƙala shi ne leƙa fag
Autor:
Dr. Musa Fadama Gummi, Abu-Ubaida Sani
Publikováno v:
Scholars International Journal of Traditional and Complementary Medicine. 6:10-17
This paper explored the sociocultural, tradimedical, and religious relevance of henna in the Hausa land. The scope is limited to the old Sokoto province, now comprising three states. The research employed a survey method to obtain data from two strat
Publikováno v:
Global Academic Journal of Humanities and Social Sciences. 1:44-50
Wannan aiki ya mayar da hankali ne kan tasirin biɗa (nema) da tanadi (tattali) ga cigaban tattalin arziƙin Bahaushe. Takardar ta yi bitar ma’anoni da kamanci da kuma wasu bambance-bambancen da ake iya samu tsakanin kalmomin guda biyu. Bayan haka,
Autor:
Abu-Ubaida Sani
Publikováno v:
Tasambo Journal of Language, Literature, and Culture. 1:95-107
A yau, kafafen sada zumunta sun kasance wani ɓangare na rayuwar al’umma, musamman matasa. Suna da tasiri (mai kyau ko marar kyau ko duka biyu) a ɓangarorin rayuwa daban-daban da suka haɗa da zamantakewa da kasuwanci da ilmi da sana’o’i da mu
Publikováno v:
Scholars International Journal of Linguistics and Literature. 5:209-216
Hausawa na ɗaya daga cikin al’ummu da Allah ya azurta da ɗimbin mawaƙa. Tun inda aka fito, Bahaushe na amfani da waƙa a kusan dukkan ɓangarori ko al’amuran rayuwarsa. Wannan ya haɗa da sana’o’i (noma da saƙa da dukanci da farauta da sa
Publikováno v:
South Asian Research Journal of Arts, Language and Literature. 4:45-57
Manufar wannan maƙala ita ce bitar ma’anar kishi da yanaye-yanayensa, musamman a tunanin Bahaushe. Maƙalar ta bi matakin nazartar waƙoƙin makaɗan baka a matsayin hanyar gudanar da bincike. A cikin waƙoƙin ne ta zaƙule yanaye-yanayen kishi a
Autor:
Adamu Rabi'u Bakura, Abu-Ubaida Sani
Manufar wannan maƙala ita ce nazartar nau’ukan labaran da ke yawo a bakunan Hausawa game da ƙabilun da ke hulɗayya tare da su. An zaɓi biyar daga cikin ƙabilun a matsayin samfurin wannan bincike. An bi manyan hanyoyi biyu domin tattara bayanan
Externí odkaz:
https://explore.openaire.eu/search/publication?articleId=doi_dedup___::1dd76381c262cfd6dbff7e0982dc9ec1
Publikováno v:
Asian Journal of Advanced Research and Reports. :1-8
Marriage partner selection, though something very close to us, has not been as simple and straight forward as the name denotes. Rather, it involves a lot of specialty and competence to accomplish. In fact, it has been a very serious and contentious s
Autor:
Yahaya Idris, Abu-Ubaida Sani
Publikováno v:
International Journal of Social Sciences and Humanities Invention. 5:4998-5002
Since the early ages of modern socialization amongst the Hausas, i.e. learning to read and write, poetry had been a good instrument used in educating, enlightening, orienting and passing across important messages among host of related others. Most of